Nazari
babu shakka kyakkyawar zuciya ita ce sirrin samun nasara akan komai dukkanin abinda kasa a ran ka muddin ka tsarkake niyyar ka to tabbas ubangiji zai taimake ka komai wahalan sa. ga mai hankali da tunani, rayuwar wasu darasi ce. ni a nawa ra'ayin babu abinda zamu rasa idan muka so kuma muka riqi juna da amana cike da qauna jin qai da mutuntawa ... Allah sa mu dace
Ad
Poetry Books 50% Off
Bestselling collections from top poets
Shop Now →
