HAWAYEN RABUWA
lokaci yayi da zan barki don gujewa bacin ranki duk da ina mutuƙar sonki amma dole na kyake ki a duk haɗuwa akwai rabuwa musamman idan aciki akwai damuwa ko rashin fahimta da jituwa to dole a rabu don gujewa afkawa ruwa zan barki badan inaso ba kuma badan anfi karfi na ba se don gudun saka ki a fargaba da matsawa rayuwar da ba tawa ba
Ad
Poetry Books 50% Off
Bestselling collections from top poets
Shop Now →
