HASSAN ADC MISAU
Zan fada muku ni na shirya, Kan shiri na na jero ƙafiya, Don na zayyana saƙon godiya, Gun Hassan mai dumbin kwalliya, Kai bara na yi boris kun jiya, Sai da yamma idan na sha miya, Za ni zana batu na kun jiya.
Ad
Poetry Books 50% Off
Bestselling collections from top poets
Shop Now →
